cookie

Utilizamos cookies para mejorar tu experiencia de navegación. Al hacer clic en "Aceptar todo", aceptas el uso de cookies.

avatar

SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF

Quran and hadith

Mostrar más
Nigeria5 614El idioma no está especificadoReligión y espiritualidad133 282
Publicaciones publicitarias
202
Suscriptores
Sin datos24 horas
-17 días
Sin datos30 días

Carga de datos en curso...

Tasa de crecimiento de suscriptores

Carga de datos en curso...

Repost from Adda'u Waddawa
Gwagwarmayar Da Manzon Allah Ya sha da Mutanen Makka ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇 👉. https://youtu.be/16q0ebXB6AM Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura. 01/01/1446 A.H
Mostrar todo...
Yadda Manzon Allah Ya sha Gwagwarmaya da Mutanen Makka

wannan wani darasi ne da Malam ya gabatar a Masallacin School of nursing Bauchi

Repost from Adda'u Waddawa
02:29
Video unavailableShow in Telegram
72.90 MB
Repost from Adda'u Waddawa
Hatsarin Shugabanci A Nigeria ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇 👉. https://youtu.be/cRM4D4zcEAU Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura. 01/01/1446 A.H
Mostrar todo...
Hatsarin Shugabanci A Nigeria

wannan nasiha ce da malam Ahmad Tijjani Gurumtum ya gabatar wa shugabannin Nigeria akan Hakkokin da yake kansu

Repost from Adda'u Waddawa
02:43
Video unavailableShow in Telegram
60.98 MB
Repost from Adda'u Waddawa
Photo unavailableShow in Telegram
Repost from Adda'u Waddawa
01:09
Video unavailableShow in Telegram
25.98 MB
Repost from Adda'u Waddawa
HATSARIN SAƁON ALLAH ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇 👉. https://youtu.be/GDfgUfg3XOQ Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura. 29/12/1445 A.H
Mostrar todo...
Hatsarin Saɓon Allah

Wannan darasi ne da malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ya gabatar a cikin garin Bauchi state Nigeria

Repost from Adda'u Waddawa
Zaku iya kallo da saurararon Muhadarar Goron Sallah da malam yake gabatarwa yanzu haka a Masallacin College of nursing Bauchi ta link dake ƙasa 👇 https://youtube.com/live/UNVYD26TQoA Ayi sauroro Lafiya
Mostrar todo...
ILLOLIN RAFKANA

Muhadarar Goron Sallah da aka gabatar a Masallacin school of nursing Bauchi Nigeria

Illolin Rabkana.mp316.71 MB
Repost from Adda'u Waddawa
Yadda Allah Ya Tsara Rayuwar Ɗan Adam ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇 👉. https://youtu.be/wVD-qk3bnMM Karku manta ku danna mana  Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura. 29/12/1445 A.H
Mostrar todo...
Yadda Allah Ya Tsara Rayuwa

Yadda Allah ya Tsara rayuwar ɗan Adam, wannan wani darasi ne da malam ya gabatar a Masallacin School of nursing Bauchi Nigeria

Elige un Plan Diferente

Tu plan actual sólo permite el análisis de 5 canales. Para obtener más, elige otro plan.