Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
Shafin da zai riƙa kawo maku darussan da Malam yake gabatarwa a kwanakin mako da sauran al'amuran da suka shafi da'awa.
Mostrar más📈 Análisis del canal de Telegram Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
El canal Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo (@drmsaniumar) es un actor destacado. Actualmente la comunidad reúne a 58 826 suscriptores, ocupando la posición 857 en la categoría Religión y espiritualidad y el puesto 310 en la región Nigeria.
📊 Métricas de audiencia y dinámica
Desde su creación el невідомо, el proyecto ha mostrado un crecimiento acelerado, reuniendo a 58 826 suscriptores.
Según los últimos datos del 30 septiembre, 2026, el canal mantiene una actividad estable. En los últimos 30 días la variación de miembros fue de 250, y en las últimas 24 horas de -9, conservando un alto alcance.
- Estado de verificación: No verificado
- Tasa de interacción (ER): El promedio de interacción de la audiencia es 15.49%. Durante las primeras 24 horas tras publicar, el contenido suele obtener 5.02% de reacciones respecto al total de suscriptores.
- Alcance de las publicaciones: Cada publicación recibe en promedio 9 110 visualizaciones. En el primer día suele acumular 2 953 visualizaciones.
- Reacciones e interacción: La audiencia responde de forma activa: el promedio de reacciones por publicación es 92.
📝 Descripción y política de contenido
El autor describe el recurso como un espacio para expresar opiniones subjetivas:
“Shafin da zai riƙa kawo maku darussan da Malam yake gabatarwa a kwanakin mako da sauran al'amuran da suka shafi da'awa.”
Gracias a la alta frecuencia de actualizaciones (últimos datos recibidos el 01 octubre, 2026), el canal mantiene la vigencia y un amplio alcance. La analítica demuestra que la audiencia interactúa activamente con el contenido, lo que lo convierte en un punto de referencia dentro de la categoría Religión y espiritualidad.
Carga de datos en curso...
| Fecha | Crecimiento de Suscriptores | Menciones | Canales | |
| 01 octubre | +18 |
| 2 | *Fatawoyin Rahma*
Ranar Asabar - 8/4/1448 - 19/9/2026
Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_
1. Menene bambancin tsakanin Sallar Shuruq da Sallar Walaha!
2. Idan mamu ya samu raka’a uku tare da na gefe da shi, in ya tashi cikawa, na gefensa zai iya bin shi su cika tare?
3. Shin matar da take al’ada za ta shiga massallaci? In ta shiga za ta iya taba mushafi?
4. Hukuncin addu’a buƙata bayan Tahiyar ƙarshe!
5. Ya hallata iyaye su hana ‘ya’yansu aure ba wani dalili?
6. A daidai ina Ladan zai ce mutane su yi Sallah a gida in ana tsaka da ruwan sama?
7. Bambancin yanke Sallah da Sallamar fita daga Sallah!
8. Shin addinine ko al’ada - amare ba za su fita daga gidan aurensu ba har sai wani lokaci?
9. Matar da mijinta ya saketa saki biyu-kafin ta gama iddarta sai ya rasu- za ta yi masa takaba?
10. Hukuncin Sallah da Singeleti!
11. Za a iya bawa wanda ya mallaki nisanin Zakka, Zakka?
12. Mutumin da yake da lokacin da yake fitar da zakka, sa ya samu kyautar kuɗi a wani lokaci na daban , zai hada wannan kyautar a lissafin zakkarsa a lokacin da ya saba?
13. Hukuncin wanda yake cikin damuwa akan laifin da yayi duk da ya tuba!
14. Wanda yayi Umra sannan yake son ya sake yiwa wani, A ina zai ɗauko harama?
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 1 717 |
| 3 | Karatun Littafin
التوضيح والبيان لشجرة الإيمان
لشيخ عبد الرحمن السعدى
Drs na 42
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Bani Kumasi, Katsina.
18/3/1448= 30/09/2026
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 1 723 |
| 4 | Karatun Littafin Uddatus Sabireen.
Darasi 30(B)
لابن قيم الجوزية رحمه الله
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Modibbo Kofar Kaura, Katsina.
17/4/1448 29/09/2026
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 3 441 |
| 5 | Karatun Littafin Uddatus Sabireen.
Darasi 30(A)
لابن قيم الجوزية رحمه الله
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Modibbo Kofar Kaura, Katsina.
17/4/1448 29/09/2026
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 3 298 |
| 6 | Assalamu Alaikum
A yau da gobe insha Allah akwai karatukan da malaminmu ya saba gabatarwa a garin Katsina kamar yadda aka saba. | 3 905 |
| 7 | Karatun Littafin
الفرقان بين الحق والبطلان لشيخ الإسلام ابن تيمية
Drs na 114
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Markazul Imamul Bukhari Rijiyar Zaki Kano
16/4/1448 = 28/09/2026
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 4 167 |
| 8 | منصة لجمع ونشر مؤلفات الشيخ وبحوثه العلمية، وإتاحتها للباحثين وطلبة العلم والمهتمين.
https://t.me/MuhdSaniUmarLibrary | 4 501 |
| 9 | منصة لجمع ونشر مؤلفات الشيخ وبحوثه العلمية، وإتاحتها للباحثين وطلبة العلم والمهتمين.
https://t.me/MuhdSaniUmarLibrary | 1 |
| 10 | AUD-20260927-WA0004.m4a | 5 933 |
| 11 | *Fatawoyin Rahma*
Ranar - Lahadi 2/4/1448 - 13/9/2026
Tambayoyi da Amsoshi tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
1. Sakin da ake kome da sakin da ba a kome
2. Dole mace ta sanya hijabi in za ta yi aikin gida a tsakar gidan da akwai makwabta da suke bene za su iya hangota ta tagarsu?
3. Menene hukuncin kwanciyar rub da ciki!
4. Soja da aka tura shi aikin tsaro tsakanin Nigeria da Chadi na tsawon shekara ɗaya zai iya ƙasaru Sallolinsa a iya tsawon zamansa?
5. Shin zihari ne mace ta kira mijinta ‘yaya’ ko shi ya kirata ‘ƙanwata’
6. Mutum da ya tuno ana binsa ba shi bayan mutuwar wadanda suke bin shi bashi?
7. Hukuncin mace da aka cire mata da a cikin mahaifa, za ta cigaba da ibada?
8. Mutumin da yake son yin ibada amma shaidan yake masa wasuwasi cewa ba don Allah yake yi ba!
9. Hukuncin kallon fuskar mace yayin cinikaya!
10. Hukuncin fitsarin mace a tsaye!
11. Hukuncin wanda yayi Atishawa Liman ya na huɗuba!
12. Ana rama nafilar rawatib ta bayan Magriba in ya kubce ma mutum!
13. Idan aka hada Sallar Magriba da Isha, za a yi ratibin Sallar Magriba?
14. Ya hallata wanda suke Sallah a wajen sana’arsu, su hada Sallah sannan su cigaba da sana’oinsu?
15. Menene madogarar masu kiran Sallah kafin lokaci!
16. Da mutum yayi bara da ya nemi rancen kudi da ruwa, wanne ya fi laifi?
17. Yaya mutum zai yi mu’amala da mahaifiyarsa mai mu’amala da bokaye!
18. Yaya mace za ta yi da mijinta mai yawan “chatting” da mata?
19. Ya hallata mutum ya nemi a siya masa mota saboda ya inganta sanarsa; ya burge mutane da yake harka da su!
20. Yin sallah a hotel da ke kusa da Harami daidai yake da sallah a massallacin Harami?
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:https://www.drmsanirijiyarlemo.net/akida-cat
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 6 238 |
| 12 | Karatun Littafi
التجريد الصريح
Drs na 278
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Usman Bn Affan Gadan Qaya Kano
14/4/1448= 26/09/2026
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:https://www.drmsanirijiyarlemo.net/akida-cat
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 5 225 |
| 13 | Zaman Kwamitin Ilimi Zama Na (67)
Prof. Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum.
المنتدى العلمي للأستاذ الدكتور محمد الثاني عمر حفظه الله
Kwamitin Ilimi, wanda ya ke gudana karkashin jagorancin Babban Malaminmu Prof. Muhammad Sani Umar R/lemo (Hafizahullah) Kamar yadda aka saba duk wata, a yau Asabar (14/04/1448/26-09-2026) ya zauna zamansa na sittin da bakwai domin tattaunawa a kan mabanbantan ayyukan da ya saba gabatarwa.
Kwamitin ilimi (Prof. Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum) yana gabatar da mabanbantan ayyuka na harkokin da'awa da ilimintarwa na Prof. Muhammad Sani Umar R/lemo (Hafizahullah)
Mai Rubutu:
Musa Muhammad Dankwano
Sakataren Kwamitin Ilimi Na Prof. Muhd Sani Umar R/lemo. | 7 171 |
| 14 | Khudubar Juma`a Mai Taken: Girmama Manya A Muslunchi
Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Daga Masallacin Juma’a na Al-Muntada Dorayi Karama, Kano
13/4/1448 25/09/2026
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 7 263 |
| 15 | Sin texto... | 7 518 |
| 16 | AUD-20260924-WA0001.m4a | 8 542 |
| 17 | Karatun Littafin
ALFAWÃ'ID NA IBNUL QAYYIM
Drs na 87
Fa`ida ta 20
Tare Da
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON.
Daga Masallacin Jami'ar Bayero (New site)Kano
11/4/1448
23/09/2026
1. Labarin Qussu Bn Sa'ida da yadda ya kaurace wa bautar gumaka tun kafin Musulunci.
2. Daga cikin wadanda suka kaurace wa bautar gumaka akwai, Zaid Ibn Naufal da Abu Zaril Ghifari da Waraqa Ibn Naufal.
3. Kusantar Abdullahi Ibn Ubayya Ibn Salul da Annabi (S.A.W) ba ta amfane shi da komai ba.
4. Kasa ko zama da mutanen kirki ba sa tsarkake mutum idan zuciyarsa ba ta da kyau.
5. Addinin Musulunci addini ne aiki ba na burace-burace ba.
6. Idan Allah ya yi wa bawa taufiki, to ya yi masa komai.
7. Don Mala'ika ya zo wa mutum a surar mutum ba ya zamar da shi Annabi.
8. Labarin yadda Allah ya tserar da Annabi Musa daga kisan da Fir'auna yake yi wa 'ya'ya maza.
9. Kada bawa ya fitar da rai daga rahamar Allah duk irin rintsin da ya shiga.
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 8 848 |
| 18 | AUD-20260922-WA0005.m4a | 8 352 |
| 19 | Karatun Littafin
الفرقان بين الحق والبطلان لشيخ الإسلام ابن تيمية
Drs na 113
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Daga Masallacin Markazul Imamul Bukhari Rijiyar Zaki Kano
9/4/1448 = 21/09/2026
Daga cikin abin da Karatun ya kunsa:
1. Wani abu daga cikin tarjamar Abu Hasanil Ash'ariy.
2. Yadda Abul Hasanil Ash'ariy ya bar Mu'utazilanci da munazararsa da Abu Aliyil Jubba'iy.
3. Komawar Abul Hasanil Ash'ariy zuwa Kullabiya daga nan ya koma Sunnah.
4. Wasu daga cikin maganganun Abul Hasanil Ash'ariy da ya yi a cikin "Al-Ibanah an Usulil Diyanah" da suke tabbatar da akidar Ahlussunnah.
5. Wasu daga cikin Malaman Asha'ira da suka tabbatar da cewa littafin Al-Ibanah na Abul Hasanil Ash'ariy ne.
6. Assafdiy shi ne wanda ya fara kore littafin Al-Ibanah daga Abul Hasanil Ash'ariy a cikin Al-Wafiy bil Wafayat.
7. Wasu daga cikin kungiyoyin Mu'utazila da suka saba wa Mu'utazilanci a cikin Usul din su.
8. Mu'utazila sun fi kowa nisantar masu Kashafi da Sufanci.
**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
Website:
https://hausaquran.net/app/sura/1
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN | 8 639 |
| 20 | AUD-20260922-WA0000.m4a | 7 582 |