cookie

Utilizamos cookies para mejorar tu experiencia de navegación. Al hacer clic en "Aceptar todo", aceptas el uso de cookies.

avatar

🌹@Hauzatul Qa'im (A.F)🌹

Domin karuwar musulmi

Mostrar más
Nigeria3 657El idioma no está especificadoReligión y espiritualidad50 804
Publicaciones publicitarias
1 611
Suscriptores
+324 horas
+327 días
+14430 días

Carga de datos en curso...

Tasa de crecimiento de suscriptores

Carga de datos en curso...

😢 2
🥰 1
Assalamu Alaika ya Hussain (as) Yanzu haka gurin canza tuta.
Mostrar todo...
الصوم (1).mp34.46 MB
Sharhin Littafin Mujizul Ahkam. - Zama Na(29) - الموضوع : الصوم - من أجنب Wanda yayi janaba Hukunce hukuncen sallah Share Mai bukata zai iya shiga wannan zaure domim samun sauran karatun. - https://t.me/mujiahkam Allah kabamu ikon aiki da abinda muka karanta.
Mostrar todo...
muyiyya.mp35.82 MB
Sharhin littafin Muniyatul Murid - Zama Na (42) - الموضوع - ( .  الفصل في الاداب في درسهما) قوله ما يختص بالعالم وجاء Tawakul Ala Allah - Littafi ne wanda yake koyar da Malamai da dalibai hanyoyinda akebi wajen neman Ilimi, dakuma samun Taufiki wajen Allah. - Mai bukatar sauran karatun zai iya shiga wannan zaure. - https://t.me/httpmuniya Allah kabamu ikon aiki da abinda muka karanta. - Hauzatul Qa'im (AF) https://t.me/fiqihu.
Mostrar todo...
🌹@Hauzatul Qa'im (A.F)🌹

Domin karuwar musulmi

Photo unavailableShow in Telegram
1
Photo unavailableShow in Telegram
1
Miyasa yan Shi'a Suke ziyarar kabari, dan neman Albarka? !!! - Dalili daga littafin Sunnah. - 1)Yazo acikin Sahihu ibni majah  manzon Allah yace (زوروا القبور فانها تذكركم الاخرة)  ج1 ص 113 باب ماجاء في زيارة القبور Annabi (saw) have ku ziyarci kabari domain hakan zai tuna maku lahira. - 2) Yazo cikin Sahihu  Muslim ( زار النبي قبر امه فبكى وابكى من حوله...... ) ج3 باب استئذان النبي ربه ... Annabi ya ziyarci kabarin mahaifiyarsa dayaje gurin yayi kuka akan rashinta, suma wadanda suke tare dashi sukayi kuka.....) - Akwai hadisai masu yawa dasuke nuni akan ziyarar kabarin bayin Allah kuma abinda annabi ya aikata na ziyarar kabarin mahaifiyarsa dalili ne akan halascin ziyara. Dan haka mu shi'a muke ziyara kuma munada hadisai masu yawa kan halascin hakan. Allah kabamu Albarkar masu albarka. Yau Alhamis mustahabbi ne ziyarar imam husain (as) https://t.me/khadimAbuashtaralhairiy Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar (Al-hairiy)
Mostrar todo...
Elige un Plan Diferente

Tu plan actual sólo permite el análisis de 5 canales. Para obtener más, elige otro plan.