GALMA CRYPTO NETWORK
前往频道在 Telegram
📈 Telegram 频道 GALMA CRYPTO NETWORK 的分析概览
频道 GALMA CRYPTO NETWORK (@galmacrypto) 是活跃参与者。目前社区聚集了 10 422 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 9 749,并在 尼日利亚 地区排名第 1 626 位。
📊 受众指标与增长动态
自 невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 10 422 名订阅者。
根据 04 七月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -287,过去 24 小时变化为 -15,整体触达仍然可观。
- 认证状态: 未认证
- 互动率 (ER): 平均受众互动率为 7.07%。内容发布后 24 小时内通常能获得 3.09% 的反应,占订阅者总量。
- 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 737 次浏览,首日通常累积 322 次浏览。
- 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 13。
- 主题关注点: 内容集中在 yanzu, idan, ɗin, wayar, don 等核心主题上。
📝 描述与内容策略
尚未提供频道描述。
凭借高频更新(最新数据采集于 05 七月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。
10 422
订阅者
-1524 小时
-717 天
-28730 天
帖子存档
10 422
*Free $7-$100 USDT ~ [Bitget Exchange Users]💰🔥*
> 📝Required: A valid KYC Bitget Exchange account[TradFi Unenabled~Recommended] and $1.5[Only Fees Deducted]
*Quick Procedures⤵️*
- Fund your Bitget Exchange Account With $1.5 _[Recommended]_
- Locate this 3 Banner Events and register for them>> *Claim luxury prizes this season, earn a share of $50,000!>>Scratch cards & giveaways-win up to 1000 USDT>>Claim luxury prizes this season, earn a share of $50,000!*
- Open your TradFi MT5 account and Transfer in $1.5
- Search USD2000 and buy with 0.2 Lot[$1+], Close the trade back
- Go back to>>Scratch card Banner Event, Proceed to Scaratch the Card and Draw For your Rewards
Done✅
*All Rewards will be Distributed within 1-7days+💵💰*
> Ensure you Dont Fade✍️❗
10 422
Yayi Kuskuren Turawa Wani $250,000
Lobster, babban ɗan crypto ne, don a kwanakin nan coins masu alaƙa dashi sunyi trending akan SOL. A karkashin tweet ɗin sa wani ya roƙe shi gas fee na $4, yaje zai tura masa ta hanyar amfani da b0t, yayi kuskuren tura masa duka abinda ke wallet ɗin sa wanda darajar kuɗin sun kai $250k. Cikin Minti 11 wanda aka turawa kuɗin ya saida komai. Tabbacin dai bashi da niyyar dawo da kudin.
Me zaku ce akan haka?
10 422
SADAQAH (SADAKA)
Tunatarwa: Ka bayar da sadaka da karimci ga masu buƙata, musamman a watan Ramadan.
Annabi ﷺ ya ce:
“Sadaka ba ta rage dukiya.”
— Sahih Muslim (Hadisi 2588)
Me yasa sadaka take da muhimmanci?
• Tana ƙara albarka a dukiya
• Tana share zunubai
• Tana taimakon mabukata
• Tana jawo rahamar Allah
Kar ka ji tsoron talauci idan ka bayar.
Abin da ka bayar saboda Allah, Allah zai mayar maka da mafi alheri.
Ramadan wata ne na tausayi da taimako.
Ka ciyar da mai azumi, ka taimaki marayu, ka tallafi mabukata.
Allah Ya sanya mu cikin masu bayarwa da zuciya mai tsarki 🤲
10 422
Aje cikin bybit bangaren reward hub gefen task, faka faka ga sabon task wanda zai baka $10 free🤑
Idan bakada : https://partner.bybitglobal.com/b/68845
Ko ka dauko app din a play store ko App Store kayi amfani da wannan code din wajan budewa.
68845
10 422
HAƘURI (SABR)
Tunatarwa: Azumi yana koyar da mu haƙuri. Ka yi haƙuri da kanka, ka yi haƙuri da mutane.
Allah Madaukaki Ya ce:
“Lalle masu haƙuri za a ba su ladansu ba tare da lissafi ba.”
— Quran (39:10)
Me yasa haƙuri yake da muhimmanci a Ramadan?
• Kana jin yunwa amma ka yi haƙuri
• Kana jin ƙishirwa amma ka yi haƙuri
• Wani ya ɓata maka rai, amma ka yi haƙuri
• Ka ƙi aikata abin da Allah Ya hana
Haƙuri yana ƙara maka lada sosai.
Ramadan makaranta ce ta haƙuri.
Wanda ya koyi haƙuri a Ramadan, zai yi nasara a rayuwa.
Allah Ya sa mu zama daga cikin masu haƙuri 🤲
10 422
Indai ba kasuwa ta canza zuwa anjimaba to ba lallai na turo signal anan gidan ba sabida tsaro
现已上线!2025 年 Telegram 研究 — 年度关键洞察 
