GALMA CRYPTO NETWORK
前往频道在 Telegram
📈 Telegram 频道 GALMA CRYPTO NETWORK 的分析概览
频道 GALMA CRYPTO NETWORK (@galmacrypto) 是活跃参与者。目前社区聚集了 10 407 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 9 734,并在 尼日利亚 地区排名第 1 629 位。
📊 受众指标与增长动态
自 невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 10 407 名订阅者。
根据 06 七月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -290,过去 24 小时变化为 -10,整体触达仍然可观。
- 认证状态: 未认证
- 互动率 (ER): 平均受众互动率为 5.93%。内容发布后 24 小时内通常能获得 3.11% 的反应,占订阅者总量。
- 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 617 次浏览,首日通常累积 324 次浏览。
- 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 12。
- 主题关注点: 内容集中在 yanzu, idan, ɗin, wayar, don 等核心主题上。
📝 描述与内容策略
尚未提供频道描述。
凭借高频更新(最新数据采集于 07 七月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。
10 407
订阅者
-1024 小时
-677 天
-29030 天
帖子存档
10 405
Ko kunsan cewa idan akwai group wanda yake dauke da mutum 50 aciki kowa ya ajiye username dinshi sannan kowa yayi following kowa shikenan kowa ya samu wannan adadin
10 405
Exchanges suna samun kuɗi Alhaji.
Binance ta fitar da Proof of Reserve ɗinta a karo na 38.
Rahoto ya nuna cewa zuwa ranar 1 ga January, dukiyar mutane a Binance ta kai:
BTC 618K
ETH 4.17 million
USDT 38.2 billion
Binance ba ta bayyana adadin kadarorinta kai tsaye ba. Sai dai abin da suke fitarwa da ake kira Proof of Reserves shi ne:
Kadarorin masu amfani da Exchange ɗin da kuma coverage ratio wanda yawanci ya wuce 100%.
10 405
Sannan daily check in din guda biyune idan kayi wannan na farkon saikayi scrolling kasa zaka kara ganin wani check in din
10 405
Airdrop campaign nasu guda 2 ne
Na farko bazai wuce 1 week ba Wanda tun jiya aka Fara
Wato flash spring
Na biyu kuma s za'a yi kwana 25 ana yinsa daga 6 January zuwa 31 January shine main campaign kuma duk a webpage daya suke
Abinda zakayi
Shine kana Shiga website nasu
Kayi sign up da Gmail account naka
Ko kuma apple account idan iPhone gare Ka
Tasks nasu Baya da yawa kuma Baya da wahala
Daily check in ne kawai
Tsakanin dukkan campaigns din guda biyu
Sai kuma abinda suka saka a campaign na gaba
https://www.nexira.ai/airdrops?refid=UoFaah97
Sun ware ruby guda million 50 da zasu Raba
Wanda sune zasuyi convert dinsa zuwa $NEXI token ranar TGE
Wanda a yanxu duk check in da kayi Yana a zaman wani box 🎁 ne
Dan haka akwai bukatar dagewa na tsawon kwanakin idan Ka Rasa streak shikenan
Allah ya bamu sa'a da rabo me albarka
10 405
There’s one airdrop i started just today and i would like to share it with you here
现已上线!2025 年 Telegram 研究 — 年度关键洞察 
