ch
Feedback
GALMA CRYPTO NETWORK

GALMA CRYPTO NETWORK

前往频道在 Telegram

📈 Telegram 频道 GALMA CRYPTO NETWORK 的分析概览

频道 GALMA CRYPTO NETWORK (@galmacrypto) 是活跃参与者。目前社区聚集了 10 397 名订阅者,在 加密货币 类别中位列第 9 734,并在 尼日利亚 地区排名第 1 629

📊 受众指标与增长动态

невідомо 创建以来,项目保持高速增长,吸引了 10 397 名订阅者。

根据 06 七月, 2026 的最新数据,频道保持稳定运转。过去 30 天订阅人数变化为 -290,过去 24 小时变化为 -10,整体触达仍然可观。

  • 认证状态: 未认证
  • 互动率 (ER): 平均受众互动率为 5.93%。内容发布后 24 小时内通常能获得 3.11% 的反应,占订阅者总量。
  • 帖子覆盖: 每篇帖子平均可获得 617 次浏览,首日通常累积 324 次浏览。
  • 互动与反馈: 受众积极参与,单帖平均反应数为 12
  • 主题关注点: 内容集中在 yanzu, idan, ɗin, wayar, don 等核心主题上。

📝 描述与内容策略

尚未提供频道描述。

凭借高频更新(最新数据采集于 07 七月, 2026),频道始终保持新鲜度与高覆盖。分析显示受众积极互动,使其成为 加密货币 类别中的关键影响点。

10 397
订阅者
-1024 小时
-677
-29030
帖子存档
Nakasa analyzing token din

Network yana bani matsala yau sosai

Stay active let’s trade

Kullum abubuwa canzawa sukeyi dan haka dole kaima sai ka canxa

Ammafa maganar gaskiya wannan harkar tana bukatar ilimi mai tafiya tare da zamani

Muna fatan 2026 tayi mana kyau fiye da yadda muke tunani

Wato munji jiki a 2025

Narrative ɗin RWA shine narrative mafi kawo riba a shekarar 2025 a crypto, da matsakaicin karin kusan 186%, sai L1s (Blockcha
Narrative ɗin RWA shine narrative mafi kawo riba a shekarar 2025 a crypto, da matsakaicin karin kusan 186%, sai L1s (Blockchain) da kuma Made in USA, a cewar Coingecko. Made in USA a crypto na nufin narrative ɗin coins ko projects da aka ƙirƙira, ko aka gina, ko kuma suka fi alaƙa da Amurka. Kasuwar crypto tana cikin jalala a wannan shekarar idan aka kwatanta da shekarar 2024.

Hey guys

Allah ya bamu sa’a

Happy new week

Good morning traders

You can sell it if u like

This token is having a recovery

We go again tomorrow

Sleep well guys

Ga yadda manyan kadarori suka yi a shekarar 2025 zuwa yanzu da muke shirin shiga sabuwar shekara👇: Azurfa ta tashi da kashi
Ga yadda manyan kadarori suka yi a shekarar 2025 zuwa yanzu da muke shirin shiga sabuwar shekara👇: Azurfa ta tashi da kashi 128.47% Gold ya tashi da kashi 66.59% Copper ta tashi da kashi 35.45% Kasuwar Nasdaq ta tashi da kashi 19.70% Russell 2000 ya tashi da kashi 12.53% Bitcoin ya sauka da kashi 5.75% Ethereum ya sauka da kashi 11.58% Altcoins sun fadi da kashi 42.27% Ga bayanan a taƙaice: Silver: +128.47% Gold: +66.59% Copper: +35.45% Nasdaq: +19.70% Russell 2000: +12.53% BTC: -5.75% ETH: -11.58% Altcoins: -42.27% Kasuwanni suna tashi. Wani lokaci tsofaffin kadarori ne ke cin kasuwar su, yadda kuma masu kuɗin duniya suke shine zuba dukiyar sune a inda suka da kyakkyawan tabbacin bazasuyi asara ba. Idan yau ƙarafuna masu daraja sun tashi, babu mamaki gobe masu juya kasuwanni su juya akalar kuɗin nasu zuwa crypto, daga nan ƙila volume ya dawo mana kasuwa, traders da holders da masu jiran airdrop a samu wani abu.

We missed this🥺
We missed this🥺

It was quick

Sorry guys we will recover