ch
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

前往频道在 Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

显示更多
2 910
订阅者
无数据24 小时
-247
-14230
帖子存档
Nan da kwana 6 za'ayi listing NotAi a kucoin, 💥👇

An gama mining na CTO wanda akeyi a cikin satoshi, zaku iya linking core wallet dinku daga nan zuwa 18 ga wata (kwana 6)

Wannan sabon Facebook group ne wanda aka Samar dashi domin bawa kowa damar posting amma akan abinda ya shafi crypto kacal , idan mai ma'ana ne admins zasuyi approving, zaku iya sharing group din ga kowa da kowa 👇 https://www.facebook.com/share/g/ztvTPb28ZWRUM97S/?mibextid=A7sQZp

语音消息02:23

Abinda ya kamata ku tara a x-empire 👇

语音消息01:17

photo content

语音消息00:41

Agent 301👇

Akwai Wanda yake level 9 ko 10 kuwa a tomarket? Sun dai kara jaddada cewa da level zasuyi anfani.
Akwai Wanda yake level 9 ko 10 kuwa a tomarket? Sun dai kara jaddada cewa da level zasuyi anfani.

Blum zai iya kafa tarihin da ba'a taba yi ba, banda alaka ta kut-da-kut da Ton blockchain, yanzu haka Binance lab, coinmarketcap, Bnb chain wanda duka suna karkashin Binance ne sunyi investing a Blum, baka bukatan ace maka zai shiga Binance. 'yan kwanaki kadan ya rage da zaku iya samunshi kyauta, a dage da buga game zamuyi murna Insha Allah

Irin trading dinnan na Lbank daman na yan kasada ne. Wanda ya siya catizen a 7 dollars yanada zabi 2 kacal