Crypto update zalla 💥💥
前往频道在 Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
显示更多2 890
订阅者
-124 小时
-197 天
-13130 天
帖子存档
Nayi tunanin colend zasu bada damar binding wallet yau, Amma basu bayar ba mu dakacesu
Ga video a kasa da nayi kwanakin baya akan yanda zakayi adding core akan metamask 👇
An gama mining din colend na cikin satoshi wanda mukayi sati biyar muna yi, an fara connecting wallet.
Core address zaka saka na metamask
