Crypto update zalla 💥💥
前往频道在 Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
显示更多2 921
订阅者
无数据24 小时
-377 天
-15330 天
帖子存档
+1
Yan baiwa nomis nason Ton fah idan akwae Wanda ke Buqata zae iya xuwa yayi
Gobe za'a qare mining din soso session 2
Ku tabbas kunyi duk wani task dake chikinsa
Sann kuyi connecting wallet da metamask
Kuje kusake Duba allocation din paws da Wanda yazama eligible da Wanda be zama bh
Kowa yaje yasake dubawa
Masu multiple account 😂 Ku Duba inda nayi circle da kyau sun ganoku😂
Amma insha'Allah kowa zae tsira
现已上线!2025 年 Telegram 研究 — 年度关键洞察 
