ch
Feedback
Crypto update zalla 💥💥

Crypto update zalla 💥💥

前往频道在 Telegram

Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading

显示更多
2 900
订阅者
-424 小时
-207
-14030
帖子存档
😁😁zamu jira babu prediction a yanzu, just lower your expectations 🫣
😁😁zamu jira babu prediction a yanzu, just lower your expectations 🫣

😳😳😳😳550B!!!

OGC ma za'a gama mining kwana 15 masu zuwa 👇

Ba dole bane sai kunada Star zakuyi claiming Dogs, amma ku tanadi gass fee tun da wuri a shawarce domin akwai bukatar shi ✅
Ba dole bane sai kunada Star zakuyi claiming Dogs, amma ku tanadi gass fee tun da wuri a shawarce domin akwai bukatar shi ✅

Tomarket combo na yau 👇 Hamster sau 1 Tomato sau biyu Yau saura kwana 16 a gama kuma a ranar za'ayi snapshot https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00001FS1

Ga onus code na yau
Ga onus code na yau

Onus exchange da muka Fara mining din token dinsu kwanakin baya na daya daga cikin exchagers da zasuyi listing Dogs kwana biy
Onus exchange da muka Fara mining din token dinsu kwanakin baya na daya daga cikin exchagers da zasuyi listing Dogs kwana biyar masu zuwa, wani Karin ci gaban ma yanzu suna aiki a Nigeria 😁 kuyi kokarin yin register tun kamin lokacin listing onus coin . Onus exchange nada users sama da 5m users, Kuyi iya kokarinku ku tara coin dinsu 👇 https://t.me/onus_tap_tap_tap_bot/join?startapp=1721152477847

Memefi sunce project dinsu ya kai 80% suna jiran exchanges ne su basu ranar listing 👇

Dogs🔥🔥

photo content

Nan da kwana 6 za'ayi listing Dogs 💥 congratulations 💯

语音消息00:47

Akwai stars da ake claiming a tomarket yau https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00001FS1
Akwai stars da ake claiming a tomarket yau https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00001FS1