Crypto update zalla 💥💥
前往频道在 Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
显示更多2 921
订阅者
-324 小时
-337 天
-15130 天
帖子存档
Kubi ta wann link kuyi claim not pixel 👇
http://t.me/tokentable_bot/pixel
Zaku iya xuwa kuyi claim Hivera toh Amma fah banan gixo kr waqar bh GA alama suna Buqatar Yan baewa su saka wani Abu 👇
Bybit zasuyi Delisting na hamster 🐹 on 24 janaury idan kasan kanada shi a bybit kaje ka siyar.
Anci mu wasa tunda aka haɗa mana Paws da WCoin. 🥹
Mu da mukayi duka biyun sai murna. Duk inda ta fashe muna da kaya. 😅✌️
Frog farm zasuyi migration daga Ton Blockchain zuwa solana Blockchain sun ce hakan zai sa asamu ci gaba sannan za'a samu alkhairi Insha Allah gobe zasu fidda tokenomics sannan ranar Friday kowa zaiga allocation nasa, sai kuma listing sunce yanxu haka suna magana da manyan exchangers domin asha jar miya ranar listing.
现已上线!2025 年 Telegram 研究 — 年度关键洞察 
