Crypto update zalla 💥💥
前往频道在 Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
显示更多2 894
订阅者
-424 小时
-247 天
-14130 天
帖子存档
Blum baya cikin mining da nike saka ran fashewarsu cikin wannan watan, Wanda hakan wata dama ta tara Shi da yawa, fatanmu dai idan ya tashi ya fito ko a rabin dala ne 😁
https://t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_oHDiK0RZDu
Roadmap dinsu dake kasa 👇yana nuni da irin aiki tukuru da sukeyi , Allah sa mu anfana. #WAGMI
Labarin barin Nigeria da okx exchange zatayi bai yimin dadi ba, amma khairan inshallah
Har yanxu dai lokaci bai kure ma wa'yanda basu fara Blum ba zasu iya farawa, a kuma yi kokarin connecting wallet 👇
Idan kanada account biyu na tapswap a waya daya, ka goge guda daya sannan ka dena anfani da auto clicker
现已上线!2025 年 Telegram 研究 — 年度关键洞察 
