Crypto update zalla 💥💥
الذهاب إلى القناة على Telegram
Mun kirkiri Wannan channel dinne domin kawo update akan harkokin crypto mining da trading
إظهار المزيد2 921
المشتركون
-324 ساعات
-337 أيام
-15130 أيام
أرشيف المشاركات
Idan akwae Wanda yataba transaction da phantom wallet nasa toh yajara wann link suna bada kyautar ne
https://jupuary.jup.ag/
Zan saka video yanda Akeyi
Jama'ah wae ya labarin lost dog😂 ni namanta da jiya akayi listing nasa😂
Akwai haske kuwa😂❓
Alhmdll yau mun kammala mining ⛏️ din SEED
Fatanmu Allah yasa muji sann muga alkhaeri 👇
Idan mutum yayi activating Auto Claim sukan bashi kyautar SWITCHs guda 115 wanda zai iya claiming dinsu a lokacin
Masu matsalar connecting wallet insha'Allah nan 30 minutes zanyi video a kae
متاح الآن! بحث تيليغرام 2025 — أهم رؤى العام 
