Darul Muhadditheen Tv
الذهاب إلى القناة على Telegram
Domin Samun karatuttukan Maluman Sunnah hade da wayewar addini da rayuwa.
إظهار المزيد6 358
المشتركون
-224 ساعات
-217 أيام
-5730 أيام
أرشيف المشاركات
Repost from Zauren Shk Abu Fauzan
Gobe Daurah in sha Allah. Wani bawan Allah ya dauki nauyin Registration na mutum 5 kyauta. Wanda su ke buƙatar shiga su yi magana, littafai kawai za su siya ko su nema
Repost from Zauren Shk Abu Fauzan
😍Daurah! Daurah!! Daurah!!!
YouTube channel:
https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared
Telegram Channel:
https://t.me/ZaurenShkabufauzan
📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗
Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka.
📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕
Za a gabatar da ita a kwana 5 kacal. Daga 17th & 21th August 2026.
Litinin 17 - August
Juma'a 21- August
Lokacin karatu:
8:00am- 12:00
Sunan masallacin : Ubayyu bn Ka'ab
Address: Tarauni, Titin dake jikin Sufi mart kusa da Arzet Versity
Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Littafan da za a sauke in sha Allah
📙
1)Albidaayah fi Ilmis Sarf
2)Attuhaf bil Ma'athuri anis Salaf
3)Umdatul Ahkam (cigaba)
Kudin littafai: 3000 (Banda na Umdatul Ahkam)
Kudin Rijista : 2000
Jimillar kuɗin littafai da rijista: 5000
Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai.
🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu
Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888
Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin.
Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:
08066989773
09023796362
Repost from Zauren Shk Abu Fauzan
😍Daurah! Daurah!! Daurah!!!
YouTube channel:
https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared
Telegram Channel:
https://t.me/ZaurenShkabufauzan
📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗
Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka.
📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕
Za a gabatar da ita a kwana 5 kacal. Daga 10th & 14th August 2026.
Litinin 10 - August
Juma'a 14- August
Lokacin karatu:
8:00am- 12:00
Sunan masallacin : Ubayyu bn Ka'ab
Address: Tarauni, Titin dake jikin Sufi mart kusa da Arzet Versity
Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Littafan da za a sauke in sha Allah
📙
1)Albidaayah fi Ilmis Sarf
2)Attuhaf bil Ma'athuri anis Salaf
3)Umdatul Ahkam (cigaba)
Kudin littafai: 3000 (Banda na Umdatul Ahkam)
Kudin Rijista : 2000
Jimillar kuɗin littafai da rijista: 5000
Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai.
🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu
Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888
Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin.
Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:
08066989773
09023796362
WAIWAYE ADON TAFIYA
*Huɗubar Jum'ah Shekaru Goma da suka gabata Daga Masallacin Abu Hurairah (R. A), Sokoto*
*Mai Taken*: "Tasu'a Da Ashura'a"
*Tare da:* Prof Mansur Sokoto, mni (𝑫𝒂𝒏 𝑴𝒂𝒔𝒂𝒏𝒊𝒏 𝑺𝒐𝒌𝒐𝒕𝒐)
*Jum'ah 09 Muharram 1437H (24/10/2015)*
https://darulfikr.com/s/140197
TELEGRAM
https://t.me/habibushugaba
✍️ Habibu Shugaba
Repost from Adda'u Waddawa
🇳🇬 Mu Duba Makomar Ƙasarmu
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️
Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya Gabatar Yau Litinin 22/06/2026 a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.
Domin Kallon Video a Shiga Nan👇
https://youtu.be/c2yswiyZql0
Domin Sauraron Audio Nan👇
https://darulfikr.com/s/227541
Ayi Sauraro Lafiya.
Repost from N/a
Ramadhan Tafseer 2008
Day 3
Surah: Baqarah
Aya: 255-256 (Ayatul Kursiy)
Malam: Shaikh Isa Ali Pantami
Daga Darussan da aka Tattauna.
1) Falalar ayatul kursiyyi
2) Dalilin da yasa ta zama mafi girman aya
3) kula da sama da kasa
4) Ilimin Allah
5) muhimmancin neman ilimin addini don Allah
6) Littafin da Sheikh Uthaimeen yayi akan Ayatul Kursiy
7) Kashe-kashen Tauhidi dake cikin Ayar.
8) Akwai Tilas a shiga Musulunci?
9)wanda suka musulunta a hannun Annabi saboda kyawawan dabi'u.
10) Musuluntar Professor Micheal dakansa, da miyagun halayen musulmai da ya gani bayan ya musulunta.
11) Wane ne ɗagutu?
12) Kiyaye Tauhidi
Tambayoyi
1) Bin Sallar jam'i daga gida
2) Mai farilla ya bi mai nafila salla
3) Fitar mata sallah zuwa masallaci
4)Kofar Aljannar masu azumi
5) Hade yawu ga mai azumi
Download Audio👇
https://t.me/Taskarsheikhpantami/12
Repost from N/a
03.Suratul Baqara.Aya ta 255-256 Ayatul Kursiyy..2008..mp323.72 MB
Repost from N/a
Ramadhan Tafseer 2008
Day 2
Surah: Baqarah
Aya: 255 (Ayatul Kursiyy)
Malam: Shaikh Isa Ali Pantami
Daga Darussan da aka Tattauna.
1) Girman Allah
2) Halittar sammai da ƙassai
3) Ceto: wanda za su yi da wanda za ayi wa
4) Ilimin Allah
5) Kursiyyin Allah da Al'arshi
Tambayoyi
1) Za a iya maimata wutiri?
2) Niyyar Azumi
3) Kwana da niyyar azumin watan Ramadhan
4) Adduar buda baki yaushe ake yi. Kafin shan ruwa ko bayan shan ruwa?
5) Hukuncin bin sallar wanda ba ya daukar azumi tare da jama'ar musulmai.
6) Sharadin wanda zai je karatu Turai.
7) Hukuncin wanda bai hukunci da Kur'ani ba.
Download Audio👇
https://t.me/Taskarsheikhpantami/9
Repost from N/a
02.Suratul Baqara.Aya ta 255 Ayatul Kursiyy..2008..mp323.08 MB
