ar
Feedback
Taskar Malam

Taskar Malam

الذهاب إلى القناة على Telegram

www.youtube.com/taskarmalam Ko wani mutum, Allah Ya azurta shi da wani abu na musamman da mutane zasu iya amfana daga gare shi ballantana Malamai. Dalilin haka muka bude wannan shafi domin anfanuwa daga taskar da Allaah Ya azurta Maluman mu.

إظهار المزيد
5 395
المشتركون
لا توجد بيانات24 ساعات
-57 أيام
-830 أيام
أرشيف المشاركات

Tahawiyya 044 'Ketara Sira'di.mp321.04 MB

Tahawiyya 043 Sira'di.mp319.08 MB

Rowa A Musulunci (2).mp320.41 MB

MUHADARA TA MUSAMMAN Wannan wata gagarumar lacca ce wadda bai kamata ba ku saurare ta ba. Sheikh Idris Yunus ya gabatar da ita akan: ROWA A MUSULUNCI jiya Litinin a Zone 6, Abuja. Sauke wannan darasi ta 👇 https://www.taskarmalam.com/l/F2qqKQDnVUi8ptDTaEGq

Hadith 104 (1).mp314.37 MB

SHARHIN ADABUL MUFRAD Darasin na Sharhin Hadith da Sheikh Idris Yunus ke gabatarwa mako mako a masallacin Abdullateef Adegbeti Mosque (MSSN Headquarters) da ke Gwarinpa a babban birnin tarayya Abuja. Littafi: Adabul Mufrad Hadith: 104 Kalli Bidiyon wannan darasi: https://youtu.be/oBqgrefnuZw Sauke Sauti wannan darasi: https://www.taskarmalam.com/l/JQ3Qxzh8CY0Uqk86SgjT Ku taimaka wajen yaɗa wannan karatu sannan ku bibiye mu a kafafen mu

TARJAMAR QUR'ANI Darasin na tarjama da Sheikh Idris Yunus ke gabatarwa mako mako a masallacin Esteem Learning Centre da ke Zone 4 a babban birnin tarayya Abuja. Surah: Isra'i Aya: _76-77 Kalli Bidiyon wannan darasi: https://youtu.be/xjJk9nSlc2Y Sauke Sauti wannan darasi: https://www.taskarmalam.com/l/XXmhmK3uL9dZ7rPL9mRo Ku taimaka wajen yaɗa wannan karatu sannan ku bibiye mu a kafafen mu

Isra'i 76-77 (1).mp311.84 MB

KAR KA ZAM WAWA Har yau ba a bar irin wannan yaudarar ba ga Musulmi amma wawa ne ba ya ganewa. Nan da nan zai fada tarkon da aka kafa ma shi. - Sheikh Idris Yunus Cikakken bidiyo 👇🏻 https://youtu.be/OD0mhurwyK8

photo content

photo content

photo content

photo content

photo content

photo content
+1